Yan takarar mukamin shugaban kasa a Amurka sun karkata hankulansu kan al’umar Latino don neman kuri’a yayin da ya rage kasa ...
Dubban jama'a ne suka taru a ranar litinin a kan titunan birnin Yaounde, suna ta raha don yin maraba da shugaban Kamaru da ya ...
Netanyahu, kamar yadda rahotanni suka nuna a ganawar ta tsawon sa’o’i biyu da rabi, ya shaida wa Blinken cewa kisan Sinwar ...
A Najeriya, kimanin ‘yan mata miliyan 20 ne za su amfana da shirye-shiryen kula da lafiya tare da kyautata rayukansu a sauran ...
Majalisar Wakilai ta umarci kwamitocinta na Babban Birnin Tarayya (FCT), 'Yan sanda da su gudanar da cikakken bincike game da ...
A yanzu haka dai CFA daya a kasuwar canjin kudi a Najeriya ta kai Naira 2800 nesa da dalar Amurka da ke wajajen Naira 1700.
Harin da ‘yan bindiga suka kai a Lahadin data gabata, ya hallaka mutane 3 sannan an sace wasu manoman shinkafa 2 a karamar ...
Blinken ya isa yankin gabas ta tsakiya, kamar yadda ma’aikatar harkokin waje ta sanar cikin wata sanarwa, inda ake sa ran zai ...
Yayin da ya rage kasa da makonni biyu a gudanar da zaben shugaban kasa na 2024, Tsohon shugaban Amurka Donald Trump da ...
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Tochukwu Ikenga, wanda ya tabbatar da harin yace al’amarin baya rasa nasaba da fadan ...
Alkaluman da aka samu daga rahoton yawan motocin man da ake fitarwa a rana daga hukumar kula da cinikin albarkatun man fetur ...
Dillalan man fetur sun bayyana cewar matatar man Dangote ce ke samar da galibin man jirgin saman da ake amfani da shi a ...