Majalisar Wakilai ta umarci kwamitocinta na Babban Birnin Tarayya (FCT), 'Yan sanda da su gudanar da cikakken bincike game da ...
A yanzu haka dai CFA daya a kasuwar canjin kudi a Najeriya ta kai Naira 2800 nesa da dalar Amurka da ke wajajen Naira 1700.
Harin da ‘yan bindiga suka kai a Lahadin data gabata, ya hallaka mutane 3 sannan an sace wasu manoman shinkafa 2 a karamar ...
Blinken ya isa yankin gabas ta tsakiya, kamar yadda ma’aikatar harkokin waje ta sanar cikin wata sanarwa, inda ake sa ran zai ...
Yayin da ya rage kasa da makonni biyu a gudanar da zaben shugaban kasa na 2024, Tsohon shugaban Amurka Donald Trump da ...
A jawabinsa Shettima yace Najeriya da Sweden na da dadadden tarihin yin hadin gwiwa, musamman a fannonin kasuwanci da fasaha ...
Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da bankin duniya ke gargadin cewar cigaba da karin farashin man fetur na iya dawo da ...
Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne kan martani kan maganar cin 'yancin gashin kan kananan hukumomi a ...
Shirin Domin Iyali na wannan mako, ci gaba a tattaunawar da muke yi kan yadda ma'aurata za su hada kai don tallafa wa juna a ...
Payne ya sha bayyanawa a bainar jama’a cewa yana fama da matsalar shan barasa, kuma ‘yan sanda sun samu rahoto akan “wani ...
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya kaddamar da jigilar jiragen kasan kasuwanci ta Red Line a yau. A sanarwar daya ...
A faifan bidiyon da aka nada wanda kuma aka yada a shafukan sada zumunta, ya nuna Qassem yana zaune akan karamin tebur mai ...